Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

'Yan bidiga sun kashe gwamman mutane a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Daga cikin abubuwan da shirin na Mu Zagaya Duniya ya waiwaya, akwai harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka yi a jamhuriyar Nijar inda suka kashe gwamman mutane bayan a yankin Tillaberi.Yayin da a Najeriya hadin gwiwar Jami’an tsaro suka samu nasarar kashe ‘yan bindiga akalla 100.Shirin ya kuma waiwayi mummunan harin da aka kai a Jamhuriyar Congo wanda yayi sanadin mutuwar mutane fiye da sittin.

Wasu dakarun jamhuriyar Nijar da ke kokarin yaki da 'yaan ta'adda.
Wasu dakarun jamhuriyar Nijar da ke kokarin yaki da 'yaan ta'adda. U.S. Africa Command - Spc. Zayid Ballesteros
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.