Mu Zagaya Duniya
Halin da ake ciki dangane da sace dalibai mata sama da 300 a Zamfara
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:23
A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman matakin manyan kasashen duniya ke yi wajen wadata kasashen matalauta da rigakafin annobar koronna sai kuma batun sake sace 'yan matan sakadare sama da 300 a jihar Zamfara.