Kida, Al'adu da Fina-Finai
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Wakokin hausa na mabiya Kirista
Saboda Bukukuwan Kirsimeti, shirin Kida da al'adu ya tattauna ne da mawaka na mabiya addinin Kirista29/12/201319:47 -
Kidan kwarya da al'adar Anko a Najeriya
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Hajiya Tambaya mai Amada Fan-ladan a Zaria da ke kidan kwarya. Shirin kuma kamar kullum ya yi sharhi akan mawaka tare da diba al'adar Anko a Najeriya.21/12/201320:00 -
Rayuwar Mawakiyar Hausa Zuwaira Isma'il
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Zuwaira Isma'il inda ta yi bayani akan rayuwarta da wakokin da ta rera.14/12/201319:44 -
Shehu Ajilo mawakin Hausa na gargajiya
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Shehu Ajilo mawakin hausa na gargajiya a Najeriya game da rayuwarsa da kuma alakarsa da Marigari Dakta Mamman Shata.07/12/201320:16 -
Tattaunawa da mawakin zamani Usain Basaja
Shirin Kida da Ala'du ya yi hira da mawakin zamani Usaini Abubakar, wanda aka fi sani da Usaini basaja. Har ila yau shirin ya yi tattaki zuwa garin Turunku, wato mahaifar Sarauniya Amina da ke Zazzau.17/11/201319:29