Kida, Al'adu da Fina-Finai
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Labarin shahrarrun makada da mawaka, tare da karin bayani game da al'adun wasu al'ummomi
Kade-kade da Al'adu tare da Hauwa Kabir, shiri ne da ke ba ku labarun shahrarrun makada da mawaka tare da yin dubi a game da al'adun wasu al'ummomi.31/10/201520:04 -
Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa
Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar da bukukuwa.25/10/201520:01 -
20:00
-
19:27
-
Wakokin na musamman a kan watan Ramadan
Shirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir.11/07/201519:33 -
Wakokin Azumi daga mawakan zamani
Shirin Kida da Al'adu na wannan mako, Hawwa Kabir ta zanta da wani shahrarren mawakin zamani da ya wake watan Ramadana mai alfarma.05/07/201519:47 -
Wakokin hausa cikin watan azumi
Hawa kabir cikin shirin al'adu da kida ta zanta da mawakan hausa dake rera wakoki na watan azumi.27/06/201520:00 -
Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi. Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.27/05/201519:54 -
Mawakiyar Hausa Naja ta Annabi
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Matashiyar Mawakiyar Hausa Naja'atu Abdussalam da ake kira Naja ta Annabi.20/05/201519:05 -
Tarihin Bashir Dandago da Wakokinsa
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne Bashir Dandago mai wakar yabon Annabi da wakokin Siyasa. Dandago ya bayar da tarihin rayuwarsa da kuma Wakokinsa.15/05/201519:43 -
'Yadda aka watsa wa Nura M inuwa Asid a fuska'
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Mawakin Hausa Nura M Inuwa inda ya yi bayani game da tarihin rayuwarsa da wakokinsa da kuma yadda wani ya watsa ma sa asid a fuska.28/04/201519:56 -
Tattaunawa da Mustapha "Sai wata rana"
Shirin Kida da al'adu ya tattauna ne da mawakin hausa Mustapha da ake kira sai wata rana a garin Kaduna a arewacin Najeriya.05/02/201518:42 -
Ta'aziyar Marigayi Ibro tare da iyalansa
Shirin Kida da Al'adu ya yi ta'aziya ne tare da Mahaifan Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro shahararren Dan wasan fina-finan barkwanci na Hausa. Shirin kuma ya yi nazari game da wakokin Ibro.17/12/201419:09 -
Tattaunawa da Mawakin Siyasa DKD
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Abdurahman da ake kira DKD dangane da wakokinsa da ya rera.03/09/201419:51 -
Tattaunawa da Abu Sulpha Mawaki Hausa a Kano
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Abubakar Idris da aka fi sani da sunan Abu Sulpha mawakin Hausa a garin Kano a Najeriya.20/07/201419:45
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.