Kida, Al'adu da Fina-Finai
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Tattaunawa da Abu Sulpha Mawaki Hausa a Kano
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Abubakar Idris da aka fi sani da sunan Abu Sulpha mawakin Hausa a garin Kano a Najeriya.20/07/201419:45 -
Makadan Macizai
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Musa Kanin Kulu Aljan mai wake Macizai22/05/201419:18 -
Ranar Bob Marley
Shirin kida da Al'adu ya tattauna ne akan tasirin wakokin Bob Marley inda masoyansa suka kebe rana domin tunawa da shi.11/05/201419:37 -
Tattaunawa da Maryam A Baba Mawakiyar Hausa
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Maryam A Baba Mawakiyar Hausa a Jahar Kano.20/04/201420:00 -
Kidan Mafarauta
Shirin kida da Al'adu ya tattauna ne akan kidan Mafarauta a kasar Hausa tare da diba wasu al'adu da muhimman labarai a duniya mawaka.13/04/201419:46 -
Mawaka suna fafutikar farfado da Noma a Afrika
Shirin Kida da Al'adu ya kai ziyara ne a wajen bikin makawan Afrika da suka kaddamar da fafutikar farfado da aikin noma a Nahiyar. Mawakan sun shirya wakoki na musamman domin kira ga matasa da shugabanni don su rungumi aikin noma da zai farfado da arzikin Nadiyar Afrika.06/04/201418:04 -
Al'adar Aure tare da Baba Impossible
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Ashafa Ibrahim Dan Gulbi wani makadan Dambe a Najeriya. Shirin kuma ya tattauna da Dr Tahar Adamu da ake kira Baba Impossible a Jami'ar Bayero Kano.16/03/201415:08 -
Tattaunawa da Alan Waka a Kano
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Aminu Ladan Alan waka wanda ya yi fice fagen rubutattun wakokin Hausa a Jahar Kano a Najeriya.09/03/201419:00 -
Kidan Kalangu tare da Alhaji Lawan a Zaria
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Alhaji Lawan mai kidan Kalangu a garin Zaria tare da jin tarihin rayuwarsa.01/03/201419:13 -
Tattaunawa da Mawakin Hausa Adam M kirfi
Shirin kida da Al'adu ya tattauna ne da Mawakin Hausa Adam M Kirfi.09/02/201419:38 -
Tattaunawa da Mawakin Hausa Ibrahim Ajilo Dan guzuri
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Matashin mawaki Ibrahim Ajilo Dan Guzuri a Jahar Kaduna Tarayyar Najeriya wanda ya gadi mahaifinsa shahararren mawakin gargajiya na Hausa Shehu Ajilo.02/02/201419:55 -
Tattaunawa da Adnan Hassan mawakin Yabon Annabi
Shirin Kida da al'adu ya tattauna ne da Adnan Hassan Mawakin hausa na Yabon Annabi sannan shirin ya diba al'adar bikin Mauludi a Najeriya.26/01/201419:21 -
Tattaunawa da Sanin Baba Mawakin Hausa
Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Sanin Baba daya daga cikin Mawakan Hausa da suka faro daga wakokin yabon Manzon Allah. Sanin Baba yana cikin mawakan Hikima daga taskar Ala Global. Shirin kuma ya diba al'adun Yarabawa a Najeriya.18/01/201419:51 -
Kida da Al'adu: Wanka Amarya a kasar Hausa
A cikin shirin na yau, Hauwa Kabir na dauke ne da karin bayani a game da wata daddiyar al'ada a kasar Hausa, wato wanka amarya da kuma hira da wani shahrarren mawakin zamani dan asalin garin Dutse amma yake zaune a garin Kano.13/01/201420:08 -
Hira da Mawakin Hausa mai Bibbiyu yaron Alan waka
Shirin Kida da Al'adu ya zanta ne da Mawakin Hausa Abubakar Abdullahi Mai Bibbiyu wanda a cikin tattaunawar yace shi yaron Alan Waka ne shahararren mawakin rubatattun wakokin hausa a Najeriya.04/01/201420:03
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.