Kasuwanci
Yadda al'ummar kasashen yammacin Afrika ke kokawa saboda tsadar rayuwa
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:42
A wannan makon shirin Kasuwa akai miki dole, zai yi duba ne game da bakar ukubar da al’ummar kasashen Nahiyar Africa ke fuskanta, a sanadiyar hauhawar farashin kayayyakin masarufi, musamman kasashen Nijeriya, Nijar da kuma Cameroon. Yanzu haka dai a iya cewa wannan yanayi na hauhawar farashin kayan masarufi tuni ya zame wa kasashen Nijeriya da Nijar da Ghana da kuma Cameroon Dan zani a kasuwa.
Talla
Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Abdulkadir Haladu Kiyawa.....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu