Isa ga babban shafi
Tsadar Rayuwa a Lagos

'Yan kasuwar Lagos sun fusata saboda tsadar rayuwa

A ci gaba da kawo muku jerin rahotanni game da tsadar rayuwa, a wannan karon mun yada zango ne a jihar Lagos da ke zama cibiyar kasuwancin Najeriya, inda jama’a ke kokawa kan yadda al’amurra suka rincabe musu a yanzu, yayin da 'yan kasuwa suka bukaci gudanar da zanga-zanga don tilasta wa gwamnatin maido da tallafin man da kuma saukar da farashin dala.

'Yan Najeriya yayin hada-hada a daya daga ikin kasuwannin birnin Legas
'Yan Najeriya yayin hada-hada a daya daga ikin kasuwannin birnin Legas REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Abdurrahman Gambo Ahmad

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.