Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda masu kiwon kaji a Najeriya ke rufe gonakinsu saboda tsadar kayan abinci

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda tsadar abincin kaji ke tilastawa masu kiwon su rufe gonaki a tarayyar Najeriya, sakamakon asarar da suke tafkawa.

Gonan kiwon kaji a kasar Kenya
Gonan kiwon kaji a kasar Kenya © RFI/Victor Moturi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.