Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Takunkuman ECOWAS da UMOA sun fara tasiri kan al'ummar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya leka ne jamhuriyar Nijar, inda ya duba halin matsin tattalin arziki da al’umma suka shiga sakamakon matakan kungiyar CEDEAO da UMOA na kakabawa kasar takunkumai saboda juyin mulki da sojoji su ka yi.

Wani mai tallan burodi a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar bayan juyin mulki da sojoji suka yi wa Bazoum. 7/08/23
Wani mai tallan burodi a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar bayan juyin mulki da sojoji suka yi wa Bazoum. 7/08/23 © AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.