Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Halin da babbar kasuwar kayan gwari ta Mile 12 ke ciki a birnin Legas

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' tare da Garba Aliyu Zaria ya yi tattaki zuwa babbar kasuwar kayan gwari ta Mile 12 da ke birnin Legas inda ya zanta da shugabannin kasuwar da sauran masu ruwa da tsaki kan halin da take ciki, bayan kawo karshen rigingimu a tsakanin kabilun da ke cudanya da juna.

Harabar wata kasuwar sayar da kayan Gwari a birnin Legas.
Harabar wata kasuwar sayar da kayan Gwari a birnin Legas. © The Guardian Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.