Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Karancin dakunan karatu na barazana ga karatun Firamare a Neja

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali kan kalubalen da karatun Firamare ke fuskanta a jihar Neja ta tsakiyar Najeriya, dai dai lokacin da ake samu karuwar yaran da ke zuwa makaranta.

Daliban makarantar Firamaren Maitumbi a jihar Neja ta tsakiyar Najeriya.
Daliban makarantar Firamaren Maitumbi a jihar Neja ta tsakiyar Najeriya. © Isma'il Karatu-RFI
Talla

Mahukuntan jihar Neja sun bayyana cewa adadin daliban da ke shiga Firamare a Neja ya karu daga yara dubu 600 zuwa dubu 800 a bana, sai dai matsalar karancin ajujuwa da kayakin karatun na matsayin babban koma baya ga bangaren ilimi na jihar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.