Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Gudunmawar Farfesa Ibrahim Yaro Yahaya wajen bunkasa harshen Hausa

Wallafawa ranar:

A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan taron da cibiyar bincike kan harsunan Najeriya, fassara da hikimomin al’umma ta Jami’ar Bayero da ke Kano a arewacin Najeriya ta shirya, domin tunawa da gudummawar wani Shehin Malami marigayi Farfesa Ibrahim Yaro Yahaya wajen bunkasa ilmin a yankin Hausawa.

Littafin Tatsuniyoyi da Wasanni na marigayi Farfesa Ibrahim Yaro Yahaya.
Littafin Tatsuniyoyi da Wasanni na marigayi Farfesa Ibrahim Yaro Yahaya. © YouTube/maxresdefault
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.