Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 38 (Yadda kungiyar ICRC ke sada iyalan da suka bace)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, ya na mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula, shirin da kungiyar ICRC tare da hadin gwiwar sashen Hausa na RFI ke daukar nauyin kawo muku. Za ku iya latsa alamar sautin da ke sama domin sauraren cikakken shirin.

Jami'an kungiyar ICRC.
Jami'an kungiyar ICRC. © RFI Hausa
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.