Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 37 (Yadda kungiyar ICRC ke sada iyalan da suka bace)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, ya na mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula, shirin da hukumar ICRC tare da hadin gwiwar sashen Hausa na RFI ke daukar nauyin kawo muku.Za ku iya latsa alamar sautin da ke sama domin sauraren cikakken shirin.

Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa ICRC, tana samar da tsaftataccen ruwan sha tare da gina matsugunan gaggawa da dakunan wanka ga ‘yan gudun hijira a wani sansani da ke Maiduguri.
Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa ICRC, tana samar da tsaftataccen ruwan sha tare da gina matsugunan gaggawa da dakunan wanka ga ‘yan gudun hijira a wani sansani da ke Maiduguri. © CC BY-NC-ND / ICRC / Jesús Serrano Redondo
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.