Da Rabon Ganawa kashi na 36 (Yadda kungiyar ICRC ke sada iyalan da suka bace)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:43
Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, yana mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula.
Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku wannan shirin tare da hadin guiwar RFI Hausa. A wannan makon shirin na musamman ne da ya tattauna kan batutuwa da dama ciki har da ayyukan kungiyar ICRC a kasar Ukraine dake fama da yaki tsakaninta da Rasha.
Ku latsa alamar sautin dake sama domin sauraren cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu