Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Mansur Isa kan darussan da ke cikin watan Azumin Ramadan

Wallafawa ranar:

Yau Musulmin duniya ke cika kwanaki 30 da fara azumin watan Ramadana, yayin da ake shirin bukukuwan Sallar Eid el Fitr daga gobe Laraba.

Yadda masu sallar Tarawinh suka hallara a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus.
Yadda masu sallar Tarawinh suka hallara a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus. REUTERS - Ammar Awad
Talla

Azumin na dauke da darussa da dama da Musulmi ke dauka.

Ibrahim Malam Goje ya tambayi Farfesa Mansur Isa Yelwa na Jami'ar Abubakar tafawa Balewa dake jihar Bauchi a arewacin Najeriya, dangane da darussan da ya kamata musulmi ya yi amfani da su.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.