Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abba Terab kan cire tallafin lantarki a Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar Kula da wutar lantarki a Najeriya ta sanar da cire tallafin da gwamnati ke zubawa a bangaren samar da wutar ga wasu mutane, abinda ya shafi farashin wutar.

Kasar dai na fama da katsewar lantarki, daidai lokacin da ake fama da matsalar tsadar rayuwa da kuma man fetur.
Kasar dai na fama da katsewar lantarki, daidai lokacin da ake fama da matsalar tsadar rayuwa da kuma man fetur. REUTERS - AKINTUNDE AKINLEYE
Talla

Tuni jama’a da kungiyoyin kwadago da kuma masu masana’antu suka bara dangane da matakin da kuma abinda suka kira illar dake iya biyo baya.

Malam Abba Terab, babban jami’i a hukumar ya yiwa Bashir Ibrahim Idris bayanin matakin da aka dauka a tattaunawar da suka yi a kai.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.