Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdullahi Gwandu kan fara fitar da tatatcen mai, na matar man Dangote

Wallafawa ranar:

Matatar man hamshakin attajirin Najeriya Aliko Dangote ta fara fitar da albarkatun man fetur din da ta tace, kamar yadda daya daga cikin manyan jami’an kula da matatar da kuma kungiyar dillalan man fetur din a Najeriya suka tabbatar. A cewar jami’in, ya ce tuni suka fara rarraba wa ‘yan kasuwa man disel da kuma man jiragen sama, inda kuma ya ce litar mai miliyan 37 suke fatan cimma fara dorawa manyan jiragen ruwa, amma a halin yanzu suna iya lodin litar man miliyan 26.

Matatar man kamfanin Dangote da aka kaddamar a anguwar Lekki dake birnin Legas a Najeriya. 22/05/23
Matatar man kamfanin Dangote da aka kaddamar a anguwar Lekki dake birnin Legas a Najeriya. 22/05/23 AP - Sunday Alamba
Talla

Ko wannan mataki zai kawo karshen shigar da tatatcen mai cikin Najeriya ke nan? Kan haka ne Khamis Saleh ya zanta da Dr Abdullahi Abubakar Gwandu, na kwalejin kimiya da fasaha ta kasa da ke Kaduna.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar zantawar tasu.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.