Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dakta AbdulHakeem Garba Funtua kan ziyarar Blinken a Najeriya

Wallafawa ranar:

Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken na ci gaba da ziyarar wasu kasashen Afirka da suka hada da Cape Verde da Cote d'Ivoire da Najeriya da kuma Angola.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu tare da Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken a Abuja.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu tare da Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken a Abuja. AP - ANDREW CABALLERO-REYNOLDS
Talla

Da yammacin ranar Talata Blinken ya gana da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu dangane da bukatar hadin kan kasashen biyu.

Dangane da wannan ziyarar da kuma tasirinta, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulhakeem Garba Funtua na Babbar kwalejin Fasaha ta Kaduna.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.