Umar Saleh Gwani kan rawar da kafafen sada zumunta ke takawa a rikicin Gaza
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:46
Yau ake cika wata guda da harin da kungiyar Hamas ta kai kan Isra’ila wanda yayi sanadiyar barkewar yakin da yanzu haka ya lakume rayukan Falasdinawa sama da dubu 10 da kuma Yahudawa kusan 2,000, cikin su harda sojoji sama da 300. Kafofin sada zumunta sun taka gagarumar rawa wajen fadakar da jama’a kan yadda yakin ke gudana, da suka hada da labaran karya.
Dangane da haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkokin sadarwar zamani Malam Umar Saleh Gwani.
Ku danna alamar sauti don sauraron zantawar tasu.....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu