Bakonmu a Yau
MDD da sauran kasashe sun gaza wajen warware sabon rikicin Gabas ta Tsakiya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:46
Majalisar Dinkin Duniya da kuma manyan kasashen duniya sun gaza cimma tsagaita wuta a yakin da ake ci gaba da fafatawa tsakanin Isra’ila da kungiyar Hamas, wanda yanzu haka ya zarce kwanaki 12.
Talla
Alkaluma sun bayyana cewar ya zuwa wannan lokaci an hallaka akalla mutane 5,000 a yakin.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin siyasar Gabas ta Tsakiya, Dr Elharun Muhammed na Babbar kwalejin Fasaha ta Kaduna, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu