Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Adulhakeem Garba Funtuwa kan tasarin Majalisar Dinkin Duniya

Wallafawa ranar:

Yanzu haka shugabannin kasashen duniya na gudanar da tarurrukan su na shekara shekara karon na 78 a Birnin New York na kasar Amurka, a daidai lokacin da duniya ke fuskantar dimbin matsaloli, cikin su harda yake- yake da tashin hankali da kuma ayyukan ‘yan ta’adda. Wannan ta sa wasu jama’a ke tababa dangane da tasirin majalisar a wannan lokaci, saboda abinda suka kira gazawa wajen sasanta rikice rikicen da ake fuskanta. 

Zauren taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka
Zauren taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka Getty Images via AFP - SPENCER PLATT
Talla

A kan wannan matsayi ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abdulhakeem Garba Funtua na Babbar Kwalejin Fasaha ta Kaduna, kuma ga yadda zantawar su ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.