Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Murtala Aliyu a kan taron Majalisar Dinkin Duniya na 78

Wallafawa ranar:

Yau Shugabannin kasashen duniya ke fara gudanar da taron su na shekara shekara a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke Birnin New York, kuma taron wanda shine karo na 78, ya mayar da hankali ne a kan sake gina yarda da farfado da hadin kan duniya, domin gaggauta cimma muradun karni wajen cimma zaman lafiya da kuma ci gaban jama’a.  Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Murtala Aliyu, a kan wannan taro.

Shelkwatar Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.
Shelkwatar Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York. AP - John Minchillo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.