Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Elharun Muhammad kan yadda 'yan ta'adda ke kara kwace yankuna a Mali

Wallafawa ranar:

'Yan ta’adda a kasar Mali na ci gaba da fadada yankunan da su ke karbewa a hannun sojojin kasar, bayan ficewar dakarun Faransa da na Majalisar Dinkin Duniya. 

Wani yanki a Arewa maso gabashin Mali.
Wani yanki a Arewa maso gabashin Mali. AFP - BOUREIMA HAMA
Talla

Yanzu haka mayakan sun yiwa birnin Timbuktu kawanya na sama da makwanni biyu, inda babu shiga, kuma babu fita. 

Dangane da yadda mayakan ke samun galaba, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammad, na babbar Kwalejin Fasaha ta Kaduna, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.