Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zouberou Ma’azou kan taron makamashi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kasashe masu albarkatun man fetur da iskar gaz da kuma wakilan kamfanoni da dama da ke da kwarewa a wannan fanni suka halarci babban taro game da makamashi wanda ke gudana a birnin Abuja na tarayyar Najeriya. 

‘Yan Najeriya su na jin jiki sakamakon tashin farashin makamashi
‘Yan Najeriya su na jin jiki sakamakon tashin farashin makamashi © RFI
Talla

Alhaji Zouberou Ma’azou, shi ne Sakataren Ma’aikatar man fetur a Jamhuriyar Nijar, kuma daya daga cikin mahalarta wannan taro na birnin Abuja, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal karin bayani a game da sakon da Nijar ke dauke da shi zuwa ga mahalarta wannan taro. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.