Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Sule Ammani Yari Katsina kan gargadin INEC na yiwuwar dage zabe a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yayinda ‘yan siyasa ke ci gaba da karade sassan kasar domin fara zawarcin kuri’un jama’a, hukumar zabe a kasar INEC ta ce akwai yiyuwar matsalar tsaro da ake fama da ita ta sa a jinkirta gudanar da zaben ko kuma gaza gudanar da shi a wasu yankuna. To sai dai Alhaji Sule Ammani Yari Katsina, wanda ke bin diddigin lamurran da suka shafi siyasa da kuma sha’anin tsaro a kasar, ya ce hukumar zabe ba za ta iya daukar wannan mataki ba tare da shawarar hukumomin tsaro na kasar ba. Ga dai zantawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal 

Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaben Najeriya.
Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaben Najeriya. AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.