Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Muhammad Magaji kan shirin gwamnati na daina sassautawa kamfanonin karkara

Wallafawa ranar:

A Najeriya, wasu bayanai na nuni da cewa gwamnatin Tarayyar kasar na shirin kawo karshen sassaucin biyan haraji da ta ke yi wa kamfanonin da ke gudanar da ayyukansu a karkara. Wannan mataki dai na kunshe ne a cikin sabuwar dokar kasafin kudi, wanda yanzu haka majalisar ke yi wa gyara kuma ake kyautata zaton cewa za a amince da ita a cikin wannan mako. Kan hakan Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Muhammad Magaji, Sakataren yada labarai na kungiyar manoman Najeriya.

Sabon shirin na gwamnatin Najeriya dai zai fi shafar kamfanonin da ke mu'amala da manoma wajen fitar da amfanin gonarsu kasuwanni ko kuma sarrafa su.
Sabon shirin na gwamnatin Najeriya dai zai fi shafar kamfanonin da ke mu'amala da manoma wajen fitar da amfanin gonarsu kasuwanni ko kuma sarrafa su. © Sayouba Traoré/RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.