Isa ga babban shafi

Matakin Najeriya na haramta sayar da danyen Zinari ya shafi manoma

Kwanakin baya Gwamnatin Najeriya ta haramta fitarwa da sayar da danyen Zinari zuwa wajen a wani mataki na magance matsaloli da suka yi wa kasar katutu.

Yadda ma'aikata suka dukufa wajen aikin hako Zinare a garin Kwandago da ke yankin Dan Isa a Jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar.
Yadda ma'aikata suka dukufa wajen aikin hako Zinare a garin Kwandago da ke yankin Dan Isa a Jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar. © RFI Hausa/Salissou Issa
Talla

Faruk Muhammad Yabo, ya duba mana yadda matakin da gwamnatin Najeriyar ta dauka ka iya shafar tattalin arzikin masu karamin karfi musamman a jihar Zamfara inda manoma suka koma mahaka zinari saboda rashin yin Noman sakamakon hare haren ‘yan taadda.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.