Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Malam Marwan Yakasai kan taron yanayi na COP27 a Masar

Wallafawa ranar:

Bayan Kammala taron sauyin yanayi a Netherlands, masana da kungiyoyi tare da jami‘an gwamnatoci na halartar wani taro a kasar Masar domin share fagen taron COP27 a watan Nuwamba. Sai da shugabannin Afirka sun bayyana korafi kan yadda shugabannin kasashen Yammacin duniya suka kauracewa taron na Netherlands. kan hakan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Marwan Yakasai, masanin al’amuran muhalli a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Tuni dai Duniya ta fara ganin illar dumamar yanayi.
Tuni dai Duniya ta fara ganin illar dumamar yanayi. AP - Alberto Pezzali
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.