Isa ga babban shafi

Faransa za ta taimakawa Najeriya wajen yaki da dumamar yanayi

Gwamnatin  Faransa ta yunkura wajen tallafa wa Najeriya yaki da dumamar yanayi tare da alkinta muhalli ta hanyar kyautata samar da makamashi mara illa ga al’umma a kasar.

Dumamar yanayi dai matsala da hukumomi na duniya ke fafutukar shawo kanta
Dumamar yanayi dai matsala da hukumomi na duniya ke fafutukar shawo kanta AFP - PHILL MAGAKOE
Talla

Wannan ya sa kasar Faransa ta samar da kudin da ya kai har Yuro milyan 100 domin gudanar da wannan aiki.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.