Bakonmu a Yau
Dakta Ilyasu Mainasara kan taron lafiya na kasashen Afirka da ke gudana a Togo
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:49
Yanzu haka ministocin kula da lafiya na kasashen Afirka 55 na halartar wani taro a Lome dake kasar Togo, domin tattauna batutuwan da suka shafi kula da lafiya a kasashen su.
Talla
Daga cikin masu halartar taron, harda ministocin kasashen Nijar da Najeriya.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da ministan lafiyar Jamhuriyar Nijar, Drakta Ilyasu Idi Mainasara.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu