Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Amurka ta kashe shugaban Kungiyar Al-Qaeda Ayman Al Zawahiri

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da nasarar kashe shugaban kungiyar Al Qaeda, Ayman Al Zawahiri da sojojin kasar suka yi wajen amfani da jirgi mai sarrafa kan sa, ko kuma drone a kasar Afghansitan.

Amurka ta ce an kashe shi ne ta hanyar amfani da jirgi maras matuki
Amurka ta ce an kashe shi ne ta hanyar amfani da jirgi maras matuki AFP - -
Talla

Al Zawari na daga cikin wadanda ake zargi da kitsa harin ta’addancin shekarar 9 ga watan Satumbar 2001 a Amurka, wanda ya hallaka mutane sama da 3,000.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Muhammad Kabir Isa na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, kan wannan batu.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.