Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Jibrilla Abou Oubandawaki kan taron Africities Summit

Wallafawa ranar:

An bude taron shekara-shekara na biranen Afirka da ake kira Africities Summit wanda ke gudana daga 17 zuwa 21 ga wannan wata na Mayu a birnin Kisumu da ke kasar Kenya. Robert Minangoy, shugaban Sashen RFI/Kiswahili, ya zanta da Jibrilla Abou Oubandawaki, magajin garin Wurno da ke yankin Madawa a jihar Tawa da ke jamhuriyar Nijar, dan shekaru 25 a duniya, wanda ke nuni da cewa shi ne magajin gari mafi kankantar shekaru, ya kuma yi masa karin bayani game da abubuwan da taron ke tattaunawa.

Taron magadan gari na shekara-shekara da ake kira Africities Summit a birnin Kisumu na Kenya.
Taron magadan gari na shekara-shekara da ake kira Africities Summit a birnin Kisumu na Kenya. © Africities
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.