Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sarkakiyar da ke tattare da rasuwar Idris Deby

Wallafawa ranar:

Yau aka cika shekara guda cur da rasuwar tsohon shugaban kasar Chadi Marshal Idriss Deby Itno, wanda aka sanar da mutuwarsa a ranar 20 ga watan Afrilun 2021, yayin fafatawa da ‘yan tawayen FACT da suka kutsa kasar daga makwabciyarsu Libya.

Tsohon shugaban kasar Chadi marigayi Idris Deby Itno.
Tsohon shugaban kasar Chadi marigayi Idris Deby Itno. ASSOCIATED PRESS - Jerome Delay
Talla

Sai dai an samu rarrabuwar kawuna ko kuma sabani dangane da ainihin yanayin da tsohon shugaban mai shekaru 68 ya rasu, yayin da a gaggauta kafa gwamnatin rikon-kwarya karkashin jagorancin dansa Janar Mahamat Kaka Idris Deby.

Radio France International ya gudanar da bincike game da sarkakiyar da ke tattare da rasuwar tsohon shugaban na Chadi.

Ahmad Abba ya tattauna da daya daga cikin ‘yan Jaridar RFI da suka jagoranci gudanar da binciken François Mazet

Ku latsa alamar sautin da ke sama domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.