Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Wakilan gwamnatin Chadi da na yan Tawaye na cigaba da tattaunawa a Doha

Wallafawa ranar:

Yanzu haka dai wakilan bangarorin da basa ga maciji da juna a kasar tchadi na ci gaba da tattaunawar neman zaman lafiya a birnin Doha na kasar Qatar.

Wasu sojojin kasar Chadi.
Wasu sojojin kasar Chadi. ASSOCIATED PRESS - Jerome Delay
Talla

Doha Inda tattaunawar ke ci gaba da tafiyar hawainiya ba tare da armashi ba.To domin jin muhimmancin samar da zaman lafiya a Chadi ga kasashen yankin Sahel, musaman makwafta irin su Nijar da Najeriya,

Yan adawa na fatan ganin gwammnatin sojin kasar ta mutunta ka'idojin da aka shata,wanda hakan zai taimaka domin samar da zaman lafiya mai dorewa tun bayan mutuwar tsohon Shugaban kasar Idriss Deby Itno.

Shugaban majalisar sojin Chadi Mahamat Idriss Déby
Shugaban majalisar sojin Chadi Mahamat Idriss Déby AFP - -

Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Farfesa Usman Muhamed masani siyasar Afrika daga Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.