Bakonmu a Yau
Gwamnatin sojin Mali ta yi biris da takunkuman kungiyar ECOWAS
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:32
Bisa dukkan alamu Sojan dake rike da madafun iko a kasar Mali sun yi biris da takunkumin da shugabannin kungiyar kasashen yammacin Afrika suka malkaya masu saboda jan kafa wajen mika Mulki ga hannun farar hula.
Talla
Sojan sun nemi a basu shekaru biyar amman kuma kungiyar CEDEAO na cewa ba zata sabu ba, agaggauta mkawa fararen hula Mulki.
Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeem Garba Funtua mai sharhi game da siyasar duniya ko yaya yake kallon dambarwar siyasar Mali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu