Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Khamilu Sani Fagge game da matakin kasashen Afrika don warware rikicin Mali

Wallafawa ranar:

Sahugabannin kasashen kungiyar yammacin Africa biyar na kan hanyarsu ta zuwa Bamako na kasar Mali don shiga sulhu da ake yi na warware rikicin siyasar Kasar. Shugabannin kasashen biyar da suka hada da Cote d’Ivoire, Ghana, Senegal, Nijar da Nigeria za su yi wannan zaman tattaunawa ne gobe Alhamis.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Khamilu Sani Fagge na Jamiar Bayero dake Kano yadda yake kallon wannan zaman sulhu.

Masu zanga-zangar kin jinin gwamnati a Mali.
Masu zanga-zangar kin jinin gwamnati a Mali. REUTERS/Matthiew Rosier NO RESALES.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.