Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matakin Mali na korar jakadan ECOWAS ya bar baya da kura

Wallafawa ranar:

Gwamnatin kasar Mali ta umurci jakadan kungiyar ECOWAS da ya fice daga kasar biyo bayan zargin da take yi masa da katsalandan a cikin harkokinta na cikin gida.

Laftanal Kanal Assimi Goïta, shugaban rikon kwaryar gwamnatin sojin kasar Mali.
Laftanal Kanal Assimi Goïta, shugaban rikon kwaryar gwamnatin sojin kasar Mali. REUTERS - FRANCIS KOKOROKO
Talla

Kan wannan al’amari Abdullahi Isa ya tattauna da Abba Sadiq masanin harakokin siyasar kasashen Afirka, wanda ya bayyana irin illar da wannan mataki ka iya janyowa  kasar ta Mali.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.