Bakonmu a Yau
Dr El Harun Muhammad kan sauya lokacin gudanar zaben kasar Libya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:15
Hukumar Zaben Libya ta ce zaben shugaban kasar da aka shirya gudanarwa a ranar Juma’a ba zai yiwu ba saboda matsalolin cikin gida, inda ta bukaci karin wata guda kafin gudanar da shi.
Talla
Wannan na daga cikin matsalolin dake yiwa shirin zaben kasar barazana.
Dangane da bukatar dage zaben, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammed na Babbar Kwalejin Fasaha ta Kaduna, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu