Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Fagge: Kan zaben shugabancin Libya

Wallafawa ranar:

Bisa dukkan alamu, shirin zaben shugabancin kasar Libya a ranar 24 ga watan gobe na fuskantar tarnaki ganin yadda iyayen al’umma daga sassan kasar ke neman a kaurace wa zaben  bayan da dan tshon shugaba Moammar Ghaddafi, Isman Kaddafi ya shiga takarar.

Seif al-Islam Kadhafi, na cikin masu neman kujerar sugabancin Libya
Seif al-Islam Kadhafi, na cikin masu neman kujerar sugabancin Libya Mahmud TURKIA, - AFP/File
Talla

A game da wannan Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Farfesa Kamilu Sani Fagge na Jamiar Bayero da ke Kano.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.