Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Ambasada Ibrahim Kazaure kan matsalar tsaro a Najeriya

Wallafawa ranar:

Yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da tabarbarewa a Najeriya, musamman a yankin arewa, shugabannin da suka fito daga yankin na ci gaba da bayyana ra’ayoyin su akan yadda ake ci gaba da kashe su ba tare da kaukautawa ba. Ambasada Ibrahim Kazaure, tsohon ministan ayyuka na musamman yace dama sun hango wannan matsala tafe. Ga abinda yake cewa a tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.