Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Aminu Bala Sokoto kan tsanantar hare-haren 'yan bindiga

Wallafawa ranar:

A Juma’ar da ta gabata ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aike da wata tawaga mai karfi da ta kunshi shugaban hukumar tsaro ta DSS da babban sufeto janar na ‘yan sandan kasar zuwa jihohin Sokoto da Katsina sakamakon tsanantar hare-haren ‘yan bindiga wadanda a cikin makon da ya gabata suka kone fasinjoji sama da 30 wadanda ke kan hanyar balaguro a motar safa. Dangane da wannan Michael Kuduson ya tattauna da Aminu Bala Sokoto, masanin tsaro a Najeriya ga kuma zantawarsu.

Yan bingida sun tashi kauyuka 70 a Sokoto.
Yan bingida sun tashi kauyuka 70 a Sokoto. Jakarta Globe
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.