Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Injiniya Khailani Muhammad kan shawarar IMF ga Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar bada lamuni ta Duniya ta bai wa gwamnatin Najeriya shawarar cire tallafin da ta ke sanyawa a man fetur da wutar lantarki domin rage radadin hauhawan farashin su, abinda zai bata damar sanya kudaden ta wasu hanyoyi na daban. Tuni wannan shawara ta haifar da mahawara a cikin kasar. Mun tuntubi masanin harkar man fetur Injiniya Kelani Muhammed akan wannan shawara kuma ga tsokacin da ya yi akai.

Babbar daraktar asusun bada lamuni na Duniya IMF Kristalina Georgieva.
Babbar daraktar asusun bada lamuni na Duniya IMF Kristalina Georgieva. AP - Jose Luis Magana
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.