Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Anayi wa sojoji zagon kasa a yakin da suke yi da 'yan bindiga - Eng. Kelaini

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yayin da dakarun kasar ke ci gaba da aikin kakkabe 'Yan bindigar da suka hana zaman lafiya a Yankin Arewa maso Yammacin kasar, wasu masu sanya ido na zargin cewar, ana samun zagon kasa a aikin daga bangaren jami’an tsaron da kuma hukumomin kula da sadarwa, abinda ya sa 'Yan bingigar ke ci gaba da kai hare hare. Wannan ya biyo bayan kashe kashen da aka samu a wasu Yankunan Jihar Zamfara da Naija.

Sojojin Najeriya dake yaki da ta'addanci, barikin mai malari a Maiduguri, 17/06/21.
Sojojin Najeriya dake yaki da ta'addanci, barikin mai malari a Maiduguri, 17/06/21. Audu Marte AFP/Archivos
Talla

Engr Kelaini Muhammad, yayi mana karin haske dangane da wannan matsala a zantawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.