Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Yahuza Getso kan shawarar Majalisa ta daukar Sojin haya

Wallafawa ranar:

Majalisar wakilan Najeriya ta bai wa gwamnati shawarar amfani da sojin haya wajen shawo kan matsalar boko haram da ‘Yan bindigar da suka addabi kasar. Wannan na daga cikin kudirori guda 19 da Majalisar ta amince da su bayan taron da ta gudanar akan matsalolin tsaron da suka addabi Najeriya da niyyar shawo kansu, inda ta mikawa shugaban kasa Muhammadu Buhari.Dangane da wannan shawara Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro Dr Yahuza Getso, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Wani Soja.
Wani Soja. © Reuters/Thomas Mukoya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.