Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Muntaka Usman kan binciken Pandora Papers

Wallafawa ranar:

Shugabannin kasashen da binciken Pandora Papers ya bankado sunayensu na kokarin wanke kansu daga zargin rahoton kan mallakar tarin dukiya boye a wasu kasashen duniya. Rahoton na nuna akwai shugabannin kasashen duniya 35 da suka kunshi tsoffi da masu ci da suka gwanance wajen cin hanci, da halatta kudaden haram da kaucewa biyan haraji. Kan haka Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Muntaka Usman na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria ga kuma tattaunawarsu.

Hankulan shugabannin kasashe ya matukar tashi game da fitar bayanan na Pandora Papers.
Hankulan shugabannin kasashe ya matukar tashi game da fitar bayanan na Pandora Papers. LOIC VENANCE AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.