Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Abdulhakeem Funtua kan kwace ikon Kabul da Taliban ta yi

Wallafawa ranar:

Hankalin kasashen duniya ya tashi sakamakon karbe ikon da mayakan Taliban suka yi a kasar Afghanistan bayan korar zababbiyar gwamnati, yayin da ake zargin Amurka da bude kofar da ta baiwa mayakan samun nasara wajen kulla yarjejeniya da su da kuma janye dakarun ta. Yanzu haka Majalisar Dinkin Duniya na gudanar da taron gaggawa akan lamarin.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulhakeem Garba Funtua akan nasarar Taliban da kuma makomar Afghanistan, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Mayakan kungiyar Taliban a tsakar birnin Kabul.
Mayakan kungiyar Taliban a tsakar birnin Kabul. - AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.