Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sarkin Jana'izar manyan sojojin Najeriya ta haifar da cece-kuce

Wallafawa ranar:

Yayinda ake ci gaba da zaman makokin rasuwar babban hafsan sojan Najeriya Janar Ibrahim Attahiru da wasu manyan sojan kasar da suka gamu da ajalinsu a Juma’ar da ta gabata, bisa dukkan alamu jana’izar mamatan ta bar baya da kura, kasancewar wasu ‘yan kasar na nuna ba a yi daidai ba musamman rawar da ministan tsaro Bashir Magashi ya taka a wajen jana’izar.

Wani jirgin yakin Najeriya.
Wani jirgin yakin Najeriya. AP - Sunday Alamba
Talla

Kan wannan batu Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Sarkin Gwandu na 19 Alhaji Mustapha Haruna Jokolo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.