Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Malam Nasir Kura kan bukatar murabus din Buhari

Wallafawa ranar:

Akalla Kungiyoyin fararen hula 127 da ke Najeriya ne suka bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta kawo karshen kashe kashe da zub da jinin da ake samu a kasar ko kuma ya sauka daga mukamin sa domin ceto kasar daga rugujewa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. AP - Bayo Omoboriowo
Talla

Wata sanarwar hadin gwiwa da kungiyoyin suka sanya hannu ta ce a watanni 3 na farkon wannan shekara Najeriya ta ga tashin hankalin da ta dade bata gani ba abinda ya yi sanadiyar kashe akalla mutane dubu 2.

Dangane da wannan sanarwar Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Nasir Kura na kungiyar Civil Liberty, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.