Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

An gudanar da bikin doya na shekara-shekara a Jamhuriyar Benin

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adunmu na Gado' na wannan makon zai duba yadda aka gudanar ad bikin doya na shekara-shekara a Jamhuriyar Benin.  Ana gudanar da wannan biki na doya a duk shekara musaman a ranar 15 ga watan Agusta a garin Savalou dake Jamhuriyar Benin. Tun asali dai daya daga cikin kabilun yankin da aka sani da kabilar Salman ne ke shirya wannan bikin na gargajiya domin nuna godiya da samun damuna mai albarka.

Ko a Najeriya ma ana gudanar da wannan biki na doya a kudu maso gabashin kasar.
Ko a Najeriya ma ana gudanar da wannan biki na doya a kudu maso gabashin kasar. REUTERS/Joe Penney
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.